Gwamnatin jihar Katsina ta kaddamar da aikin bud’e samar da Tsaftattacen Ruwan sha
Gwamnatin jihar Katsina ta kaddamar da aikin bud'e samar da Tsaftattacen Ruwan sha wanda ya lashe Naira Milyan Dubu ukku da Tamanin 3.080,000,000 a cikin unguwanni takwas dake birnin Katsina.…
Comments Off on Gwamnatin jihar Katsina ta kaddamar da aikin bud’e samar da Tsaftattacen Ruwan sha
June 3, 2025